Editors' rating |
|||||||
Sheikh Albani Zaria Lectures mp3 Specifications
|
Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye.
Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
A cikin wannna man haja in an duba akwai wasu lectures da kuma karatuttukan na Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani kamar