WAKOKIN AMINU ALAN WAKA Specifikationer
|
Ban cika son yin magana akan Aminu Alanwaka ba, saboda ina jin Kamar ina magana ne a kaina
Ban cika son yin magana akan Aminu Alanwaka ba, saboda ina jin Kamar ina magana ne a kaina.
Ba ni daga cikin mutanen da su ke da ra'ayin Ala yafi kowa iya waka ko dadin murya. Abinda na sa ni game da Ala kuma zan iya fadi ko a gaban Sarki shine, Alanwaka na da hangen nesa a duk al'amura.
idan kunji dadin wannan "applikation" da Allah kada ku manta ku rubata "anmeld sannan kuma kuyi "rating"
WAKOKIN WANNAN ANVENDELSE SUN KUNSHI
1.AISHA
2.FUJU'A
3.RABBANA KATSARE
4.SAKAINAR KASHI
5.DUBA BAYERO
6.TADABO GARIN BAIWA
7.JAMI'A
8.BUKUKUWA
9.LULU'U
10.KASSASABA
11.RAMA CUTA
12.SAKARKARI
13. NIGERIA BIKIN SHEKARA 50
14 MOMMY UMMINA
15. BAKAN DABO