WAKOKIN AMINU ALAN WAKA Especificações
|
Ban cika son yin magana akan Aminu Alanwaka ba, saboda ina jin Kamar ina magana ne a kaina
Ban cika son yin magana akan Aminu Alanwaka ba, saboda ina jin Kamar ina magana ne a kaina.
Ba ni daga cikin mutanen da su ke da ra'ayin Ala yafi kowa iya waka ko dadin murya. Abinda na sa ni game da Ala kuma zan iya fadi ko a gaban Sarki shine,Alanwaka na da hangen nesa a duk al'amura.
idan kunji dadinwanan "aplicativo" da Allah kada ku manta ku rubata "revisão sannan kuma kuyi "classificação"
WAKOKIN QUER APLICAÇÃO SUN KUNSHI
1.AISHA
2.FUJU'A
3.RABBANA KATSARE
4.SAKAINAR KASHI
5.DUBA BAYERO
6.TADABO GARIN BAIWA
7.JAMI'A
8.BUKUKUWA
9.LULU'U
10.KASSASABA
11.RAMA CUTA
12.SAKARKARI
13.NIGÉRIA BIKIN SHEKARA 50
14 MAMÃ UMMINA
15. BAKAN DABO