Nota del editor |
|||||||
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA Especificaciones
|
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na adduoi cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi saujen mafi sau sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki un matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar de wannan aiki zawata tai ahata zawata raki tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan actualiza un yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
JW Library 754 |
Quran Majeed 261 |
Kamus Pro 2012 (Beta) 232 |
Afaan Oromo English Dictionary 232 |
Hackers Companion 203 |
Collins Latin Dictionary (Android) 203 |
VPN 203 |
Holy Bible (NKJV) 203 |
NIV 1984 Bible NIV Audio Bible 203 |
Text The Romance Back 203 |