Editors' rating |
|||||||
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA Specifications
|
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na adduoi cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
JW Library 754 |
Quran Majeed 261 |
Kamus Pro 2012 (Beta) 232 |
Afaan Oromo English Dictionary 232 |
Hackers Companion 203 |
Collins Latin Dictionary (Android) 203 |
VPN 203 |
Holy Bible (NKJV) 203 |
NIV 1984 Bible NIV Audio Bible 203 |
Text The Romance Back 203 |