Editors betygsättning |
|||||||
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA Specifikationer
|
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na adduoi cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar sa wa yah sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya dominera cigaba da gudanar da wannan aiki zai ya tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. Ina kuma aiki kan uppdatera en yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah dominera dada saukaka shi ga mai karatu.